Type Here to Get Search Results !

Ads

Yadda Kwankwaso ya kaɗa ƙuri'arsa a garin Madobi na jihar Kano

Top Post Ad

 Yadda Kwankwaso ya kaɗa ƙuri'arsa a garin Madobi na jihar Kano

Ɗan takara shugaban ƙasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi'u Musa Kwankwaso ya kaɗa ƙuri'a a mazaɓarsa da ke ƙaramar hukumar Madobi a jihar Kano.

Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano na ɗaya daga cikin ƴan takarar shugabancin ƙasa da ake ganin za su taka rawar gani a zaɓen na 2023.

Ya fito ne da misalin ƙarfe 11:30 na safe, inda ya kaɗa ƙuri'ar tasa.

Zaɓen Najeriyaopyright: BBC
Zaɓen NajeriyaCopyright: BBC
Image caption: Kwankwaso dai na cikin 'yan takara na gaba-gaba da ake ganin za a fafata da su a

Below Post Ad

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Listen Freedom Radio Live (PRO)

Freedom Radio Kano 99.5 FM

Freedom Radio Kaduna 92.9 FM

Freedom Radio Dutse 99.5 FM

Dala FM Kano 88.5

Hollywood Movies